iqna

IQNA

IQNA - An fara matakin share fage na gasar haddar kur'ani da karatun kur'ani ta kasa ta gidan rediyon Mauritaniya, na musamman na watan Ramadan a babban masallacin birnin Nouakchott, babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3492765    Ranar Watsawa : 2025/02/18

Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar Azhar ya mika sakon taya murna ga dukkanin musulmi dangane da zagayowar watan ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3485800    Ranar Watsawa : 2021/04/12